TASKAR BABAN SALMA

Babu wata al'uma ingantatta wadda bata da tarihin ta! daga Taskar Baban Salma

thumbnail image

Juyin juya halin kasar Amurika

Wallafan May 18, 2020. 11:14am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwan da suka sauya duniya

Yakin daya gudana na juyin juya hali a kasar Amurika shima na daga cikin muhimman abubuwan da suka sauya duniya. Musabbabin yakin dai ya faru ne a tsakanin Birtaniya da wasu yankuna guda 13 wadanda Birtaniya tayima mulkin mallaka a Arewacin Amurika. Yakin ya kwashe lokaci tsakanin 1775 zuwa 1783 a A...

Sharhi 0


Hoto

Abubuwan da suka sauya duniya

Wallafan May 18, 2020. 10:10am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwan da suka sauya duniya

Shima dai kamar zuwan Annabi Isah (a.s), koda kai musulmi ne ko ba haka ba, dole ka yarda da zuwan Annabi Muhammad ya canza abubuwa a tafiyar duniyar nan. An haifi Annabi Muhammad a garin Makkah yayi rayuwa tsakanin 570 zuwa 630. Kafin Annabi Muhammad ya baiyanar da addinin musulunci, a shekarun ...

Sharhi 0


Hoto

Abubuwan da suka sauya duniya

Wallafan May 18, 2020. 3:11am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwan da suka sauya duniya

Yesu Koda kai Kirista ne ko a'a, bazakace rayuwar Annabi Isah bata canza duniya ba kuma bata taba tarihin duniya ba. Duba da yadda kalandar da muke amfani da ita a halin yanzu ta (AD After Death) kadai ta isa tasa ka yarda. Wannan kasida an wallafa ta ne a shekarar 2020, kenan a wannan shekarar she...

Sharhi 0


thumbnail image

Abubuwan da suka sauya duniya

Wallafan May 18, 2020. 2:49am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwan da suka sauya duniya

Kasan tuwar ka dan adam, shin ka tabayin tunani dangane da ya duniya take a shekarun da akecema BC wato (Kafin haihuwar Annabi Isah)? Shin da ace a duniya sam ba'ayi annabi Isah ba, ka taba tunanin me duniya zata kasance? me zata tafi akai? ya matsayin addinai? ya matsayin siyasar duniya? Shin ka ta...

Sharhi 0


Hoto

Abubakar Ladan Zariya

Wallafan May 16, 2020. 2:12pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Adabin Hausa

An haife shi a cikin shekarar 1934 a Kwarbai a Zariya, ya yi karatun farko na sanin Allah, wato arabiyya, inda ya haddace Alkur’ani, a shekarar 1950 ya shiga makarantar Elimentary, a 1954 ya tafi Zariya Middle School. Sai ya tafi Malumfashi Jihar Katsina wajen kawunsa ya zauna a wajensa na dan l...

Sharhi 0


Hoto

Gabatarwa

Wallafan May 16, 2020. 1:38pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

Kasatuwar a wannan zamanin akwai matasa da ma dattawa yan'uwan mu hausawa wadanda suke da sha'awa dangane da sanin wasu al'amura da suka gabata. Wasu kuma suna kaunar sanin bayanai musamman ma na sharhi irin na siyasar duniya kuma acikin harshen Hausa. To manufarmu a wannan shafin itace samar da ...

Sharhi 0


Hoto

Game da shafi

Wallafan May 16, 2020. 1:27pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

Assalam Alaikum, barka da zuwa wannan shafin. A wannan shafin na Taskar Baban Salma, zamu rinka kawo maku makaloli masu nasaba da tarihi. Idan kai ba masoyin tarihi bane ba, to cikin ruwan sanyi kaje wani shafin. "Babu wata cikakkiyar al'uma muddin bata da masaniya dangane da tarihin ta" -Abub...

Sharhi 0


Taskar Baban Salama, Taskar Tarihi

Barka da zuwa Taskar Baban SalmarnrnWannan dandali ne matattarar tarihi, wadda zata rinka kawo bayanai dangane da tarihi kan abubuwan da suka shude cikin harshen hausa. Abubakar A Gwanki ne babban mai gudanarwa a shafin. Kasantuwar sa mai sha'awa da tarihi ne kuma mai yawan karance karancen tarihi, shiyasa shima ya bude wannan farfajiyar domin samar da makaloli wadanda suka danganci tarihi cikin harshen Hausa.


Abubakar A Gwanki

Abubakar A Gwanki ne mai gudanarwa kuma mawallafin dukkannin abubuwan da wannan shafin ya kunsa.
Abubakar A Gwanki, masoyin tarihi ne sosai, kuma yana da sha'awar yin karance karance musamman na abubuwan da suka danganci tarihi.


Sababbin Kasidun Blog