TASKAR BABAN SALMA

Babu wata al'uma ingantatta wadda bata da tarihin ta! daga Taskar Baban Salma

Hoto

Sakon cika shekaru 20 da kafuwar Wikipedia

Wallafan February 2, 2021. 6:05pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

A ranar 15 ga Fabrairu na 2021 ne editoci Wikipedia sukayi shagulgula na cika shekaru 20 da kafa shafin na Wikipedia. Wannan ne sakon da na aike ma shafin Wikipedia kamar yadda suka bada dama ga editocin su. xiaoying_video_1610483910001.mp4

Sharhi 0


Hoto

HAGIA SOPHIA (daga coci zuwa masallaci zuwa gidan tarihi yanzu kuma masallaci)

Wallafan July 24, 2020. 9:06pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Alajabi

Masallacin Hagia SophiaHagia Sophia , Harshen Turkanci Ayasofya, harshen Latin Sancta Sophia , ana kuma kiran ta da Church of the Holy Wisdom ko Church of the Divine Wisdom, gini ne da yake a birnin Istanbul, Turkiyya, an gina shi tun a karni na 6 kafin haihuwar annabi Isah (a.s) tsakanin shekarun ...

Sharhi 0


Hoto

Wasu abubuwa daya kamata ku sani akan shugabannin Najeriya

Wallafan July 22, 2020. 12:54pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Tarihin Mutane

Wann irin sani kayi shugabannin Najeriya? Wanene wanda ya kirkiri babban bankin kasar? Ko kasan cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo baisa takalma ba a shagalin bikin auren matarsa ta farko? Kana son kasan jihar da tafi fitar da shugabannin kasa zababbu? To ka karanta wannan makalar...1. ...

Sharhi 0


Hoto

Daular Usmaniyya

Wallafan June 9, 2020. 11:30pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Dauloli

Daular Usmaniyya a Sakkwato, babbar Daula ce mai zaman kanta a yammacin Afirka da aka kafa fiye da shekara 200, ana danganta Sarkin Daular da Sarkin Musulmin Najeriya.fadar masarautar SokotoAsalin kafuwar daular UsmaniyyaAsalin kafuwar daular Usmaniyya ya fara ne tun daga kan lokacin da Sultan na fa...

Sharhi 0


Hoto

Yakin Basasar Najeriya

Wallafan June 8, 2020. 11:08pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Yakoki

Taswirar kasar Biafra Gabatarwa Yakin BiafraA shekarar 1967, bayan juyin mulki guda biyu da tashin hankalin da ya janyo 'yan kabilar Ibo kusan miliyan daya komawa yankin kudu maso gabashin kasar, soja Emeka Odumegwu Ojukwu mai shekara 33, ya jagoranci ballewar yankin Biafra.Yakin Basasar Nigeria y...

Sharhi 0


Hoto

Sultan Moulay Ismail

Wallafan May 24, 2020. 7:58am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Tarihin Mutane

Wani marubuci dan Faransa Dominique Busnot cikin rubuce rubucen sa ya ce Moulay Ismaïl na Moroko yana da yaya 1,171. Koda littafin adana muhimman abubuwan tarihi na Guinness Book of World Records ya ce Sarkin na Moroko na da yaya 880. Ya kuma ce Sultan din nayin jima'i sau daya a kowacce rana saida...

Sharhi 0


Hoto

Sau 40 ba ayi Hajji ba a tarihi

Wallafan May 24, 2020. 1:08am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Alajabi

SHIMFIDAHajji ibada ce daya daga cikin wajibai guda biyar ga musulmai. Kowacce shekara a watan musulunci na Zul-Hijja wata na 12 cikin jerin watannin musulunci. Musulmai daga ko ina a fadin duniyar nan kan tafi Birnin Makka na kasar Saudi Arabiya domin sauke faralin ibadar aikin Hajji. Ana bukatar k...

Sharhi 0


Hoto

Abubuwa 13 daya kamata kusani game da nahiyar Afrika

Wallafan May 22, 2020. 10:28pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Dauloli

- Afrika kyakkyawar nahiya ce mai Arziki da al’adu daban-daban wanda ya bambanta ta cikin nahiyoyi 7 na duniya- Afrika nata albarkatu masu yawa, da kuma abubuwan sha’awa masu daukar hankali na shakatawa- Afrika itace nahiya ta biyu a bangaren girma cikin nahiyoyin duniya kuma itace ta biyu a ban...

Sharhi 1


Hoto

Mansa Musa

Wallafan May 22, 2020. 5:30pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

Ba kamar yadda ake yayatawa ba, tun a shekarun 1300 ake yin mulkin sarauta a nahiyar Afirka, wannan ya sanya ya kamaci duk wani dan Afirka ya dinga gudanar da bincike don sanin sahihin tarihin sa, ba kawai abinda turawa ke fada musu ba.Alhaji Musa Keita shine mutumin da tarihi ya nuna cewar yafi kow...

Sharhi 0


Hoto

Abubuwa goma da musulmai ne suka kirkire su

Wallafan May 21, 2020. 6:51pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Fannin Kirkira

Hada da jami'ar farko da burushin goge hakora, akwai abubuwan mamaki da yawa wadanda musulmai ne suka kirkire su kuma abubuwan suka sauya fasalin rayuwa a duniya. Anan mun jero abubuwa muhimmai guda goma wadanda musulma ne suka kirkiro su. Mun samu wannan jerin ne daya wani littafi da aka lisafta ma...

Sharhi 1


Taskar Baban Salama, Taskar Tarihi

Barka da zuwa Taskar Baban SalmarnrnWannan dandali ne matattarar tarihi, wadda zata rinka kawo bayanai dangane da tarihi kan abubuwan da suka shude cikin harshen hausa. Abubakar A Gwanki ne babban mai gudanarwa a shafin. Kasantuwar sa mai sha'awa da tarihi ne kuma mai yawan karance karancen tarihi, shiyasa shima ya bude wannan farfajiyar domin samar da makaloli wadanda suka danganci tarihi cikin harshen Hausa.


Abubakar A Gwanki

Abubakar A Gwanki ne mai gudanarwa kuma mawallafin dukkannin abubuwan da wannan shafin ya kunsa.
Abubakar A Gwanki, masoyin tarihi ne sosai, kuma yana da sha'awar yin karance karance musamman na abubuwan da suka danganci tarihi.


Sababbin Kasidun Blog